💋💋💋💋
*JIN DADIN RAYUWA*
(Romantic story
Mom Islam
👉Idan baki da aure karki karantamin littafi na matan aure ne.
Join my comments section 👇
https://chat.whatsapp.com/KniyTO2M0rBE6IEUy7YVRW
Page 9-10
Cikin zumuɗi gami da ƙaunar mahaifin nasa Zayn yace "gaskiya zanso inga wannan albishir insha Allah zanzo Suleja da izinin Ubangiji gobe, tunda weekend ne"
Dady yace "Allah ya kai mu"
Ya ajiye wayar,
Abincin yasa ya fara ci kamar wani mai koyon cin abinci, kana ya ture dan bai cinye duka ba,
Wayarsa ya ɗauka ya kunna Bf ya fara kallo yana mammatse ƙafafunsa, wani irin yanayi ya tsinci kansa, wanda hakan ke faruwa dashi a duk lokacin da ya kasance hakan,
Sai da yaji jikinsa ya fara jiƙewa kana ya lumshe idanu tare da rungume pillow,
Akwai hanyoyi da dama da zai bi, amma bai bisu ba kuma yana sane, kawai dai bashi da ra'ayin hakan ne,
Washe gari da safe, bayan yayi sallahr Asbha, ya shiga wanka, yana fitowa, ya shirya cikin manyan kaya, shadda peach pink, tayi masa kyau sosai, ya ɗora hula da takalminsa cover shoe shima mai kyau wanda ya sake kawata adon nasa,
Agogon hannu ya ɗauka ya ɗaura a tsintsiyar hannunsa, kana ya feshe jikinsa da turarruka,
Kallon agogon yayi yaga har ƙarfe 9:am, Lokaci ne da mai aikinsa yake shigowa yake gyara masa komai, yakan barshi a ciki ya wuce aiki,
Saboda ya yarda dashi ɗari bisa ɗari,
Kai tsaye ficewa yayi ya bawa mai aikin nasa key, kana ya shiga mota bayan ya ɗibi abubuwan da zai buƙata, system dinsa da kuma wasu file dan yana son biyawa ta hospital ya duba waɗanda yayiwa tiyata, saboda akwai waɗanda zai sallama yau,
A backside ya ajiye su files da sauransu, kana ya shiga mazaunin Driver mai gadi ya buɗe masa mota, lokacin da yazo wucewa ta gaban mai gadi yace masa, "zanyi tafiya Monday da safe zan dawo"
Mai gadi yayi masa fatan dawowa lafiya, Zayn ya ƙirgo 10k ya miƙa masa kana yayiwa motar key yabar gidan,
Driving yake zuciyarsa na a cike da farin ciki, saboda albishir ɗin da Dady yayi masa, tsakaninsu akwai nisa sosai, shi yana maitama sukuma suna Suleja,
Lokacin da ya iso bakin get na gidansu Momy, ya danna horn, mai gadi ya buɗe masa get, washe haƙora mai gadin yayi har ƙasa ya durƙusa yana gaishe da Zayn, ya amsa cikin sakin fuska, kana ya kutsa hancin motar cikin gidan, kai tsaye ya ajiye motar a inda aka tanada, bayan ya fito ya bude backside ya dauko su laptop dinsa da wayoyi da files sannan ya ƙwalawa mai wanke mota kira, yace ya wanke masa, shima ya gaishesa, Zayn ya amsa kana ya shige ciki,
Da sallama ya shiga muryarsa wasai ya ƙarisa ya rungume Dady dake a tsaye yana waya, Dady yayi murmishi yana duban Zayn din, lokacin da ya ajiye wayar yace "Baka girma my lovely Son"
"Dady ina zumuɗin son jin surprise ɗin da zaka yimin Please"
Momy da ta fito hannunta riƙe da tray, uwani ƴar aiki tana biye da ita da wani tary ɗin,
Suka ajiye a saman dinning table, Momy na yi masa murmishi tace "manyan gari, Allah yayi maka albarka my Son"
Zayn ya gaishe da Momy da Dady cikin girmamawa, bayan sun amsa ya wuce dinning table dan beyi breakfast ba, uwani ma ta zube har ƙasa ta gaishe sa, ya amsa tare da bude warmer, ƙamshin jollof ɗin taliya da kifi ya bugi hancinsa, da kunun gyaɗa da ƙosai,
Momy da kanta ta zuzzuba masa kamar wani karamin yaro, ta dibo a fork zata bashi a baki, Zayn ya riƙe hannun Momy yana murmishi,
Dady kam dariya yake, yana ce mata, kina nufin har yanzu bai girma bane, ɗan da ake sa ran nan da one month zai angwance?"
Zayn har yakai abincin da Momy ta miƙo masa baki, yai saurin furzarwa kai kace wanda ya watsa maɗaci a bakinsa,
Cikin sauri ya buɗe bottle water ya kurɓa, kana ya kuskure bakinsa ya fita ya zubar a toilet, sannan ya dawo,
Gabaki ɗaya ma sai yaji abincin babu daɗi,
Dady dake tsaye acan parlo ya karaso, dafa kafaɗar Zayn yayi, kafin yace "My son, bazamu taɓa zaɓa maka abinda zai cutar da rayuwarka ba, Jawahir cefa ƴar uwarka dan haka nasan zakayi farinciki sosai"
Zayn yai saurin ɗago kai ya dubi Dady, cikin mamaki ya maimaita sunan da Dady ya kira yace "Dady Jawahir fa kace, wacce a gaban idona aka haifeta na dauketa a tsumma taɓb Jawahir ni aure kuma Jawahir?"
Zayn ya dinga maimaita wa,
Momy ta ɗan taɓe fuska kafin tace "ban fahimci me kake nufi ba?"...!
Mom Islam
