Jin Daɗin Rayuwa Page 7&8 by Mom Islam


 💋💋💋💋

*JIN DADIN RAYUWA*

    (Romantic story)        

         Mom Islam          

👉Idan baki da aure karki karantamin littafi na matan aure ne.

Join my comments section 👇 

https://chat.whatsapp.com/KniyTO2M0rBE6IEUy7YVRW

7-8

Washe gari da safe, Kunun koko Mama ta dama, da suga sun da bai ji sosai ba, mama ta zuzzubawa su Umma ita da Zuhrah a jug, kana ta zuba wa Shahida nata, sannan ta zuba na Alhji Muktar ta aiki Zuhrah dake tsaye a tsakar gida ta kai masa,

Da sallama Zuhrah ta shiga ɗakin, bayan Alhaji Muktar ya amsa tace "Abba ina kwana"

Mahaifin nata ya amsa da cewa "Lafiya Lau Zuhrah kinsha naki kunun ne?"

Zuhrah ta amsa da cewa "gashi can ankai daki wannan naka ne mama tace in kawo maka"

Abban ya karɓa tare da sanya hannu a cikin aljihu, ɗari biyar ya Ciro ya mikawa Zuhrah, yace ta siyo ƙosai na duka sai susha da kunun"


Zuhrah ta karɓa, kana ta wuce ɗakin Umma,


Da shigarta Umma tace "lafiya Zuhrah naga kin daɗe gurin kai kunun?"


"Lafiya Lau Umma aikana Abba yayi siyo ƙosai"


Umma tace "Zuhrah ina sake jaddada miki wulaƙanta dan adam ba naki bane ki kiyaye"


Zuhrah ta amsa da cewa "insha Allah Umma zan kiyaye da izinin Ubangiji"


Ɗaukar hijab dinta tayi ta fice, kai tsaye ta nufi bakin ƙofar fita, 


Cikin Nutsuwa ta fara tafiya, kasancewar tsakaninsu da gurin siyar da ƙosan akwai ƴar tafiya, 



Har ta siyo ƙosan ta dawo babu wanda ya kulata, koda kuwa da kallo ne, abin ya dameta sosai, 


Haka ta dawo gida cikin sanyin jiki,


Bayan ta kaiwa Abba ƙosan, ya ɗiba ya basu nasu, ta kaiwa mama ta raba, sannan ta kaiwa Umma nata,


 Da shigar Zuhrah Umma ta fara tambayarta, "babu wanda kika haɗu dashi Zuhrah..?"


Zuhrah ta girgiza kai kamar zatayi kuka, Umma tana lura da yanayinta, itama duk sai taji babu daɗi,


Horn Doctor Zayn yayi a ƙofar haɗaɗden get ɗin gidansa, mai gadi ya buɗe get ɗin, Zayn ya kutsa hancin motar cikin gidan, a gurin parking ya ajiye motar, kana ya fito cikin takunsa mai ɗaukar hankali, cikin isa yake taku har ya isa bakin sliding door ɗinsa, ya danna wasu numbobi ƙofar ta buɗe, da shigarsa parlon ya yiwa kansa mazauni a saman couch kafin ya sauke ajiyar zuciya kamar wanda yayi kuka,


Tabbas akwai wasu abubuwa da suke barazana da rayuwarsa, wanda yasan a matsayinsa na likita zai iya haifar masa da ciwo mai illa,


Babban abinda yafi damunsa, ƙarfin sha'awar da yake da, biya wa kansa buƙata da kansa,yana damunsa, dan haka zai nemi Budurwar da zai fara soyayya dashi wacce zata dace da tsarin rayuwarsa tabi umarninsa sosai dan bayajin zai iya aure a halin yanzu bai shirya ba,


Da wannan shawarar ya mike tsaye hannunsa na kan penis dinsa idanunsa suna lumshewa suna budewa, 


Upstairs ya haye a hankali ya fara taku kamar wani Basarake, har ya isa haɗadden bedroom dinsa,


Rigar saman kayansa ya fara cirewa, kana ya cire farar rigar cikin, ya Subhanallah, wani faffaɗan ƙirji ne ya baiyyana gami da nipple's ɗinsa masu masifar tada sha'awa, gashin ƙirjinsa har wani kwanciya yayi luff wanda ya tafi har mararsa,


Har dogon wandonsa ya cire, ya kasance daga shi sai under, 


Lallausan hannunsa ya ɗora a saman cikinsa yana shafawa a hankali,


Ya ɗaga wayarsa da ya cire su a cikin aljihunsa, "takeaway nakeso please, Papper meat and fruit salad"


Naji Zayn ya faɗa kana ya ajiye wayar, 


Basu da nisa da restaurant ɗin, sai ga wani matashi nan ya yi nocking aka buɗe masa, matashin yana sanye da Kayan aiki wanda aka rubuta sunan restaurant ɗin a jiki da sunansa,


Door ball ya danna, Zayn ya fara sakkowa a hankali cikin takun ƙasaita ya iso bakin door ɗin ya buɗe, kana ya karba matashin ya wuce, 


Upstairs ya wuce dashi, ya ajiye a saman table, 


Wanka ya shiga, bayan ya gama ya fito jikinsa sanye da rigar wanka, da towel ƙarami ya naɗe sumar kansa, zama yayi a saman stool tare da jona abun busar da gashi ya busar da sumar kansa tsaf, kana ya fara shafe sumar kan nasa da mayuka masu ƙamshi da gyaran gashi,


Sannan ya fara shafa lotion mai ƙamshi da gyara fata, bayan ya gama ya feshe jikinsa da turaren jiki,


Kana ya isa gurin.drowar kayansa, wata riga marar nauyi gogaggiya ya dauko, tare da wandonta gajere, kana ya, ɗauki takeaway din ya isa dinning table dake nan bedroom ɗin nasa, can gefe, kasancewar bedroom ɗin yanada girma sosai, kafin yakai ga buɗe a takeaway din, wayarsa ta fara ringing,


Yana ɗagawa, Muryar Dady yaji, dama yaga numbersa, cikin fara'a Zayn yace "Wow Dad wannan irin Surprise haka?"


Dady yana dariya yace "haka Momynka tace, ya kamata gobe idan Allah ya kai mu kazo gida akwai big surprise ɗin da muka shirya maka, tabbas nasan zakayi farinciki sosai...!


Mom Islam 08141799224

Post a Comment

We welcome your thoughts! Please keep comments respectful, relevant, and free from hate speech, spam, or false information. Offensive or promotional content will be removed, and repeat offenders may be banned. By commenting, you agree to follow our Community Guidelines.

Previous Post Next Post