Jin Daɗin Rayuwa Page 11-12 by Mom Islam


💋💋💋💋

*JIN DADIN RAYUWA*

    (Romantic story)

        Mom Islam 

👉Idan baki da aure karki karantamin littafi na matan aure ne🔞.

Page 11-12

Zayn yace "Momy ina nufin Jawahir tayi ƙanƙanta a aure i think bazata wuce 17yrs bafa"

Momy ta jinjina kai tare da cewa "big doctor bani na yanke wannan hukuncin ba, Dadynka ne shi da Abbanka"

Zayn ya  kalli Dady bakinsa ɗauke da tambayoyi iri-iri, kafin yace wani abu, Dadyn yace "Zayn kasan koni waye, bana son wasa sannan bana alƙawari in saɓa, kuma wannan maganar haɗa auren da kaji an gaya maka, bawai mun yanke hukunci kai tsaye bane, 

Sai da muka zauna mukayi shawara dan haka ka rubuta ka ajiye nan da one month Jawahir zata zama matarka ta Sunnah wannan shine babban gatan da zamu nuna maka, ashe matashin saurayi kamarka bashi da mata, me kake nema a duniya wanda baka samu ba? Kuɗi... ilimi kokuma nasara a kowane aiki?"

Zayn yayi shiru kansa a ƙasa, idanunsa sunyi jajir, 


Har Dady yabar gurin cikin ɓacin rai bai ɗago kansa ba,


Bayan tafiyar Dady Momy ta matso kusa da Zayn kafin ta dafa kafaɗarsa tace "haba babban doctor mai yasa bazaka faranta wa mahaifinka ba, koda sau ɗaya ne tak a duniya, ka nuna masa ya isa dakai..?"


Zayn ya ɗago jajayen idanunsa da suka cika da ruwan hawaye, kafin ya kalli Momy yace "Momy Jawahir fa, guda nawa take, sannan me ta sani a zamantakewar aure da har za'a haɗani aure da ita, auren dole kenan zakuyimin?"


"No...

Ba auren dole bane, zumunci ake son a ƙarfafa, nidai shawarar da zan baka shine...,


Ka yiwa mahaifinka biyayya dan bazan goyi bayan ka bijire masa ba".


Momy takai ƙarshen maganar itama tana jin wani irin a ƙasan zuciyarta,


A zuciye Zayn ya fice daga gidan, bayan ya tattara duk abinda ya shigo dashi ya isa compound, kai tsaye motarsa ya buɗe ya shiga, an wanketa tass sai ƙyalli take, mai gadi yana ganin fita zeyi ya buɗe masa get,  ya fice da motar a ɗari kamar wanda zai tashi sama.


Driving yake kamar wanda bai san dokar tuƙi ba, baya kaucewa duk wani abun hawa da yake tunkaro shi, sai dai a kauce masa,


A bakin titi yayi ido biyu da Zuhrah, har yayi nisa da inda Zuhrah take tsaye yai saurin dawowa baya da motar,  a hankali ya dinga dawowa har ya iso gurin Zuhrah, 


Ƴan mata Barka da fatan na sameki lafiya, sunana doctor Zayn-Kareem Babban likitan zuciya dake aiki a (Imperial Heart Specialist Hospital), a cikin zuciyar Zuhrah wani irin daɗi ne ya shigeta wanda take jin kanta a sama, ace tukuaicin farko wanda maganin zai yi mata shine.. ta hadu da babban likita wanda duniya ta sanshi, ake labarinsa a gidan TV da sauran kafafen sada zumunta harda gidajen jaridu,

Murmishi tayi, kafin tace "Masha Allah"


Zayn ya ƙarewa zubin halitarta kallo kafin ya lumshe sexy eyes ɗinsa, sannan yace "ko zan iya sanin sunan kyakkyawar matar tawa?"


Cikin jin kunya Zuhrah tace "sunana Zuhrah"


"Wow nice name, gaskiya nafi kowa sa'a a duniya, amma kuwa kin taɓa jin ance ke kyakkyawace ajin farko?"


Zuhrah ta rufe fuska tana dariya mai sauti,


Shi kansa Zayn yana mamakin tsayawa ya dinga surutu da Zuhrah bayan yawan magana ba ɗabi'arsa bace,


Cikin jin kunya Zuhrah tace "gaskiya babu wanda ya taɓa gayamin haka, zan iya cewa kaine mutum na farko"


Zayn yayi murmishi tare da shafa sumar kansa, kafin yace "shigo mota in rage miki hanya idan kuma bakyaso sai in baki kuɗi ki ƙarasa gida, dan bana son mutane suna kallemin ke.."


Zuhrah tace "to shikenen amma dai a hanya zaka saukeni"


Zayn ya ɗan lumshe sexy eyes dinsa again kafin yace "kina nufin haka zaki shigo motar nan ki fita ba tare da nayi miki siyayya ba?"


Zuhrah tace "ai rage min hanyar ma da kayi ina godiya"


Yana driving yana murmishi tare da ɗan dauriya saboda ganin shape na nonuwan Zuhrah kaɗai suka jefasa cikin wani irin yanayi, bata saka bra gashi sun tsatsaya cur suna tsole masa ido,


Kafin tafiyar tasu tayi nisa tuni penis ɗinsa ta fara fitar da ruwa tsabar sha'awa, cikin dauriya yake driving Amma babu magana...!


*masoyana mun kusa kammala Free pages sannan ba zanyi promo ba ayi haƙuri dan Allah asalin kuɗin littafin gashi nan babu promo na daina idan kinaso ga tsayayyen farashin man👉 Normal group ₦500 Vip 1k account number 3175689751 Zainab Habibu first Bank shaidar biya ta wannan number 08141799224*



Mom Islam

Post a Comment

We welcome your thoughts! Please keep comments respectful, relevant, and free from hate speech, spam, or false information. Offensive or promotional content will be removed, and repeat offenders may be banned. By commenting, you agree to follow our Community Guidelines.

Previous Post Next Post