I just published "Chapter 19-20" of my story "JIN DAƊIN RAYUWA"::https://arewapen.com/chapter?id=6a0d4bf3ec10ee4cac1b2231
💋💋💋💋
*JIN DADIN RAYUWA*
(Romantic story)
Mom Islam
*LAST FREE PAGES*👌
Wannan shine ƙarshen free pages
asalin kuɗin littafin gashi nan babu promo idan kinaso ga tsayayyen *farashin nan👉 Normal group ₦500 Vip 1k account number 3175689751 Zainab Habibu first Bank shaidar biya ta wannan number 08141799224*
Page 19-20
Cikin isa da izza ya fara taka steps ɗin da zai sadashi da room ɗin da ya kama, bayan ya iso ya buɗe ƙofa da key kana ya kutsa kansa ciki,
Ɗaki ne haɗaɗde mai masifar kyau gami da tsaruwa, ba wasu tarkace bane a cikinsa amma komai ya tsaru kamar dai a Turai,
Yiwa kansa mazauni yayi a saman wata doguwar couch, wacce ita kaɗai ce a ɗakin, fara mai jikin leda, sannu a hankali sanyin AC ya fara ratsa fatar jikinsa,
Shifa zuwa yanzu yana neman ya kasa control ɗin kansa, dan haka ya ɗauki wayarsa ya danna number da yake tunanin zai samu Zuhrah, cikin sa'a ringing ɗaya ta ɗaga tare da cewa "Barka da dare abin ƙaunata"
Zayn ya wani lumshe sexy eyes dinsa tare da shafo mararsa kafin yace "Barka dai gimbiyata, kina ganin zamu iya haɗuwa yanzu?"
Ɗan jimm tayi, sai kuma tace "me zai hana?"
Zayn yai murmishin gefen baki tare da ɗan zame wandon jikinsa, dan penis dinsa ta ishesa da motsi gashi ta wani miƙe sosai,
"Okay Ina kan hanya"
Zuhrah ta juya ta kalli Umma, idanunta a warwaje saboda tsoro tace "Umma yanzun fa ƙarfe 8:pm ne haɗuwa fa yace zamuyi?"
Umma tace "ke dalla ki tashi ki shirya arziƙi muka nema kuma mun samu shine zaki kwafsa mana, hira fa kawai zakuyi ba wani abu ba, shine zaki wani damu kanki?"
Umma tayi maganar tana kamo hannunta,
"Ki tashi ki sauya kayan jikinki kafin ya ƙaraso kiyi feshe jikinki da turare, sannan ki shafa wancan maganin gurin Malam ɗincan.."
Cikin bin umarnin Umma Zuhrah ta miƙe, duk ta gabatar da abubuwan da Umma ta umarceta kana ta saka hijab mai kyau, ta zauna jiransa,
Tun bayan da Zayn ya gama waya da Zuhrah, masallacin dake kusa da hotel din ya wuce, bayan yayi alwala ya kabbara sallah,
Motarsa ya shiga kai tsaye, ya fara driving, da masifar gudu ya figi motar kamar wanda zai tashi sama,
gudu ya dinga shararawa a saman titi har ya iso anguwarsu Zuhrah, kafin ya ƙarisa parking motar tasa ya danna numberta,
Ringing ɗaya ta ɗaga, kafin tayi magana yace "ina ƙofar gidanku"
Zuhrah tace masa gata nan fitowa,
Kallon Umma tayi, ta ɗan kwaɓe fuska, Umma ta matso kusa Zuhrah kana tace "ƴata kiyi amfani da damar da Ubangiji ya baki, haɗuwar farko kin haɗu da attajiri, dan haka kiyi masa biyayya sosai, karki bari ki ɓata masa rai, dan wlhi malam yace idan kika bari maganin ya karye zamu sha wuya sosai, dan haka kije..."
Ficewa Zuhrah tayi ba tare da tayiwa Umma musu ba, ta fita sannu a hankali kamar wata wacce ƙwai ya fashewa a ciki,
Da isarta gurinsa ta sakar masa murmishi, shiko ji yake kamar ya fito ya rungumeta tsabar zumuɗinta da yake yi,
Shigo mota kinga garin akwai hadari,
Zayn ya faɗa yana buɗe mata murfin gaba,
Cikin bin umarninsa ta shiga tare da gaishesa,
Zayn ya amsa murya a kasalance kafin yace, gaskiya duk da ma ba'a wani kwana ba nayi kewarki kasa barci fa nayi saboda ke wlhi bazan iya kaiwa gobe ba batare da na sake sanyaki a idanuna ba"
Murmishi kawai Zuhrah tayi, dan nauyinsa takeji sosai,
Tada motar yayi ya fara tafiya, dan sun fara nisa da anguwarsu Zuhrah, a ɗan tsorace tace "ina zamuje..?"
"Zan kaiki kiga inda nake kwana ne na zama abin tausayi"
Zayn ya bawa Zuhrah amsar tambayar da tayi masa.
Sam bata kawo komai a ranta ba, saboda ta yarda dashi sosai, hakan yasa ta yi masa shiru har suka iso get na hotel din da ya kama,
Zayn ya shigar da motarsa tare dayin parking dinta a parking space,
Shine ya fara fitowa kana ya zagayo ya budewa Zuhrah,
Suka zagayo tare, yana gaba tana bin bayansa har suka iso reception ya karɓi key kana ya wuce ciki, yanzu kam ƙirjinta ya tsananta bugu dan da shawarar Umma take amfani,
Bayan ya buɗe ɗakin yayi mata izinin shiga ta shigo kana yayiwa ƙofar key, sam bata san inda ya ajiye key din ba,
Yanzu kam ƙirjinta ya fara barazanar fashewa, dan tunda take bata taɓa fuskantar wannan barazanar ba, waye ma ya taɓa kulata da hakan zai kasance da ita,
"Zan koma gida dan Allah dare fa yayi..?"
Zuhrah ta faɗa idanunta sunyi rau-rau tana shirin yin kuka...!
Mom Islam
