Dr. Sadeeq Complete Document

Dr. Sadeeq Document

Dr SADEEQ ya kalli Indo:  “Honey, wai ke kika ce auren nan romance ne kawai.”


Indo ta masa harara:  “Ka yi shiru, ka tashi ka soya min ƙwai da bread  da tea ka tabbatar kasa suger "“ wa ni?”

 “Eh kai! Daddy na twins to wa zamgayawa haka”

Ya ɗaga hannu kamar ya mika wuya: “Yes Ma’am.”

A kitchen yana soya ƙwai, yana magana shi kaɗai:  “Dr Sadeeq  emergency work in Modirre to full husband command ake bani wai nayi girki, imagine me .”

Indo tana kallonsa daga bakin ƙofa tana murmushi, zuciyarta cike da kauna, godiya da nutsuwa.

A ranta tace: “Na sha wahala… amma Allah ya mayar min da farin ciki ninki biyu.”

Indo ta kalli sama, zuciyarta cike da godiya: “Ya Allah… ka bani abin da ban ma iya roƙa ba.”

Dr SADEEQ da Indo suna zaune a balcony, shayi a hannunsu. Iska tana kadawa a hankali  

 “If I had another life “Za ka zaɓe ni?” Ya kalleta da murmushi:  “A every lifetime.”

Ta jingina da shi cikin salama.


Domin Sauke Littafin taɓa Download da ke ƙasa

 


Post a Comment

We welcome your thoughts! Please keep comments respectful, relevant, and free from hate speech, spam, or false information. Offensive or promotional content will be removed, and repeat offenders may be banned. By commenting, you agree to follow our Community Guidelines.

Previous Post Next Post