Allah ya raba lafiya,anya Mallamin nan ya zaba abinda zai fishe ku kennan .Auren ma na yarinya karama wannan ai har da son zuchiya habba baabu ruwanki da abinda zai same ta ai tun wachan karan mahiafiyar Hajara tagano cewar ciki ne da matar tassaa
Tabb wata sabuwa su baba Tajo zai angince da hajara muna Shan biki Wlh shagali 🎉
Tags
Gudun Aure
