Gudun Aure Part 87 Complete Hausa Novel Audio


Amina kibi ahankali, dan wallahi Hauwa ba dan Allah ta runsuna ba tana amfani dake ne dan tashirya da mijinta sannan tafara budemiki babin mugun halinta da zafin kishinki agareta tunda basonki takeba 

Gaskiya idris bakada kunyama wllh duk ga gidajen hayanan amma saina sahura zakasawa ido kace saitabaka haya sabida son zuciya kawaide kanaso tabaka kayi rayuwa da kishiyarta sabida agayamaka batada hankali ko ai wllh ni tabirgeni sahura data hanaka mugu wanda bayada adalci kawai.

Amina wai ina ruwanki ne, lokacin da za'a aura masa Hauwa wa yayi shawara dake. Haba.


Post a Comment

We welcome your thoughts! Please keep comments respectful, relevant, and free from hate speech, spam, or false information. Offensive or promotional content will be removed, and repeat offenders may be banned. By commenting, you agree to follow our Community Guidelines.

Previous Post Next Post