Ni kam banga laifin Amina ba saboda ba itace da turaka bayau tana iya zuwa sha famar ya zama damuwa wallahi.
Gaskiya gara da Amina bata je ba saboda azauna lfy 😊 a matsayin ta na babba kuma hauwa akwai abu a ranta 😢 Kuma na fada na Kara hajara yar Mallam akwai Abu a kasa
Tags
Gudun Aure
