SHU'UMAR MASARAUTA COMPLETE NOVEL
Shu'umar Masarauta na Ameera Adam labari ne mai cike da sarƙaƙiya, sihiri, asirai, mulki da yaƙin neman gaskiya a cikin wata tsohuwar masarauta mai ɗauke da duhun sirrika.
Littafin ya haɗa soyayya, ramuwar gayya, kishin mulki da al'amuran almara cikin salo mai jan hankali wanda zai sa mai karatu kasa ajinawa har sai ya kai ƙarshe.
Tags
Hausa Novels
