Aljanar Fatima Complete Hausa Novel
Na King Boy Isa
Game da Littafin
Aljanar Fatima wani shahararren Hausa novel ne da marubuci King Boy Isa ya rubuta. Littafin yana dauke da labarin soyayya mai hade da abubuwan al'ajabi da suka shafi aljanu da rayuwar mutane.
A cikin labarin, jaruman suna fuskantar jarabawa da kalubale masu yawa, inda soyayya da gaskiya suke gwagwarmaya da duhun al'amuran aljanu.
Abubuwan da Littafin Ya Kunshi
- Labari mai cike da soyayya
- Abubuwan ban tsoro na aljanu
- Darasi game da rayuwa
- Gwagwarmayar jarumai
Sauke Littafin Aljannar Fatima Complete Hausa Novel
Danna maballin da ke ƙasa domin sauke littafin daga Google Drive:
📥 DOWNLOAD