Menstrual Cycle & Ovulation Calculator (Irregular Cycles) a Hausa
Wannan kalkuleta yana taimaka miki ki lissafa ovulation, fertile window, safe days (ƙiyashi), da ranar al’ada ta gaba. Idan al’adarki ba ta da tsari, za ki iya shigar da cycles 3 na baya domin mu fitar da average + range.
Lura: Wannan ƙiyasi ne. Ba ya maye gurbin gwajin ovulation (LH test), tracking BBT/cervical mucus, ko shawarar likita. (Mayo Clinic)
Shigar da bayananki
Sakamako
Average cycle (idan kin saka 3): -
Ranar al’ada ta gaba (Next period): -
Ovulation day (ƙiyashi): -
Fertile window (ƙiyashi): -
Fertile window range (idan irregular): -
Safe days (ƙiyashi): -
Pregnancy chance estimate (ƙiyashi): -
Abubuwan da ya kamata ki sani
- Idan kina shan Depo/Implant/Pills, wannan lissafi na iya zama ba daidai ba.
- PCOS, stress, canjin nauyi, ko rashin barci na iya rikita al’ada.
- Domin ƙarin tabbaci: amfani da LH test, BBT, ko shawarar likita.
Cikakken Bayani: Menene Ovulation da Fertile Window?
Ovulation na nufin lokacin da ovaries ke fitar da ƙwai. Yawanci ovulation na faruwa kusan kwanaki 14 kafin al’ada ta gaba, amma wannan na iya bambanta tsakanin mata. Fertile window kuwa yawanci yana daga kwanaki 5 kafin ovulation zuwa ranar ovulation, domin maniyyi na iya rayuwa na wasu kwanaki a jikin mace. (NHS)
