Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa ta bayyana cewa, baby ɗinta ya saya mata sabuwar mota awanni kaɗan bayan fitowarta daga EFCC
Wani fara zakiyi mata?
Ta wallafa Bidiyon motar a shafinta na Tiktok
.
@samha_m_inuwa All gratitude to the king of the universe. Alhamdulillah ya Allah for my best partner, my babyn baby, my king, my universe. Of course babyn baby shine asalin uban fita kunya. Thank you so much for my new ride my love❤️ @SAMHA COLLECTION 👠👜👗 @Mrs A💍❤️🔐 @Jibs_glamazone_ @🎀Alisha’s henna&more🎀 ♬ original sound - 🥀🌺Samha_m_inuwa🌺🥀
Tags
Labaru
