🌗🌙BAYAN WATA🌙🌗
AFTER THE MOON
BY
NARNAH KANWAR SOJA
( Sayeddan Addah )
💫Royal Star Association,💫
SADAUKARWA
Wanan littafin sadaukarwa ne a gunke gaba-daya ta bisa jajjircewa da bajinta a duniyar mu na marubuta Allah ya taimaka ya kara basira da hazaƙa gaba gaba sister 💕
Zahrah Royal Star
Page 7 @ 8
Yawan sharhin ku yawan typing banyi alkawarin posting kullum ba ,
mujeee zuwa tafiya ta fara tafiya
show me some love guy's 🩷
بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صل على محمد وسلم
Cikin shigar dogon riga irrin nasu aka gyara mata gashin kanta tari da sa mata ado akan gashin ta a hankali taki taka ƙasa cikin ƙasaitacciyar takunta na sarauta Princess Afrah kinan tsohuwar matar Prince Bella tsaya tayi da miƙa hannu a gun amintacciyar baiwarta Adila amsar akushin tayi wanda ta haɗa girke na musamman sai ƙamshi takiye a hankali ta tura ƙofar d'akin nasa wanda aka hada masa komai da komai na kayan al'adu na sarauta hango sa tayi ya fito wanka ya ɗaura wane yafi a kungumin da cikkar halittar jikinsa ya bayyana taki tsikar jikinta ya tashi tabbas tasan Prince Tarhim yafi tsohon mijinta ɗan uwa sa komai da komai a jikin sa taki wane sha'awar ta ya motsa na son kasancewa dashi a gado ɗaya tun baya chan tanason Prince Tarhim just pretending takiye domin manya sun shiga tsakiyar auren ta da Prince Bella, chunkusa fuskar sa yayi ganin yanda ta shigo masa ɗaki kai tsaye ba sanarwar ko Slave Harun baigayamasa yana da tabbacin ta masa abu ne ko tahanasa gayyamai tana zuwa ganin haka .
Princess Afrah ta ajiye abin hanun ta jikin ta har yakiye burinta kawai ta rungume sa ko zata samu sassauci a hankali ta matso kusa da jikin sa tana harhaɗa ƙafa sakamakon baƙon yanayi da taki riskinta kanta ciki da sauri ya katse ta da nuna mata hannu " Please don't do it what do you want from me? me yasa zakishiaga ɗakina with no exuceses "
" You know I love him yes I love him but know he is no more he gone what can I do Prince Tarhim kai kawai nakigani na tuna da ɗan uwa ka kasani yanzu inason ka fiyyeda rayuwar ta i love you now and forever please am begging you please love me nasan "..
Numfashi sa ne ya tsaya chakk ya daina sauraren kowane maganar da taki furstawa daga ƙaramin bakin ta ya za'ayi
"It was no secret that his brother loved Afrah so much when he was alive sanan yanzu kuma ta ina zata ce tana sonshi how can she can sleep with the former wife of his blood brother like how ya za'ayi nayi making love da matar yaya na no respect for the dèad at all."
"Afrah , can you please excuse me? I need to rest, I just got back." He said, trying to send her away in his room ,"I can help you rest my love, you can place your head on my laps and I shall stroke your hair while you sleep
" Afrah I want to be left alone,. Thank you. so much"
"I can't leave you alone my love, not when we are going to be one very soon." Afrah tana faɗa ta turesa unexpected suka zube a ƙasaitacciyar shimfiɗ'a gadon sa tana kallon ƙwayar. ido. sa da ta kwanta akan budaɗiyar ƙirjin sa yana ƙoƙari tureta gaba-daya ta saukar mai da wane azazzababbin kasala da yaki dakon sa tsawon shekaru masu yawa domin shi bai kasance mai kwanciya da mata na masarauta ba
Da sauri Slave Harun ya faɗo cikin ɗakin cikin tashin hankali da rashin ganin hanya da galibi ganin abinda yayi karo dashi Princess Afrah akan Prince Tarhim cikin good moment
da sauri ta miƙi ko kallon sa batayiba ta wucce domin yanayin ta ya canza fiye da tsammanin burinta kawai taki ta kwanta ka zasamu realife.. juyuwa taye ko mai tatuna Slave Harun ta ka'la cikin sauyin fuska tace
"Where is your manners? How could you just run into the prince's chamber like that? I will dèal with you later, now just leave this place at once, as you can see, the prince is busy with his woman!" Afrah tafaɗa cikin burin kunya da fushi
"I am sorry my princess, I am sorry my prince, but this can't wait. The princess of Buga Afirican Princess Rahila has escaped from captivity!" Slave Harun ya sanar musu yana ƙoƙari juyawa da sauri Prince Tarhim ya sauko cikin hanzarin tunowa da kalmar ta na karshe
"You will be the first person I will kîll if I get the chance. "What? How... how did ...how did that happen?" Prince Tarhim ya faɗa yana zaro tokobin sa yasha ɗamara
"Ehm...ehm... My prince, muma kanmu bamu lura ba kuma muna wanan gun a a a a a
"You were what? Can't you talk? You even called her a princess. How could you! How could you call a prîsoner a princess, ehn? are you màd?" Princess Afrah shouted at the Slave
A dàngerous girl like Rahila escaped and all princess Afra ta damu da har yanzu suna kirar ta da sunan ta maimakon ta tuna cewar Rayuwar su tana cikin hatsari da rashin tsaro
."I said it! I said it! We should have just kîlled that daughter of a mónster back there but Tarhim didn't listen to me, now see, she has escaped!
"ya akaye haka ya faru ? ya zaku gayyamin kuna busy celebrating and you forgot your duty. murnar gidan ubanwa zakuyi ohhhhh shittt " King Mujse ya fad'a a harzuƙe ya miki tamkar Tsohon Zaki aiki ya Kuma close all the way's find her now isaod now
"Th.at girl is going to be more dàngerous than her father. How could she have escaped with her hands and feet tied with a chain, how?"
Sorry my king Prince Tarhim yace mu cire mata chain a dark room tell us to yana nagana sai ga Prince Tarhim ya shigo da ƙanƙancewar idon sa da suka sauya ya danne fusatar sa domin bada haƙuri ga king yasan tabbas yanzu baida wanda yakinin haushe sama dashi mussaman a wanan lokachin
"I am very sorry father, please forgive me. Let me go and look for her, I am sure she hasn't gone too far." Prince Tarhim ya faɗa yana ƙara ladabtar da kansa ƙasa ga idon mahaifinsa daya zama tamkar garwashi wuta , "How can you even think of going out there to look for her? Have you forgotten Kaine na farko da zata fara kashewa a cikin Zafaffan kalaman ta sanan a wane dalili dazaka ce wa bayi su kumceta daga Chain don kaga ta shiga dark room mafi hatsarin d'akin horo am already lost my first son I won't take any chances with my second son."
"Baba kana tantama akan jarumta ta ? na kashe sadaukai dewa a baya nayi yaƙi sosai neme gwarzon mayaƙi dabbobi nine sarkin mafarauta daji ka amince dani i will go and find her I promise you I will back with her "
"No son, you don't understand, She can be more dàngerous than any a animals." bai kamalla maganar sa ba sukafara sar'kewa numfashi da tari wane gurd ne yashigo my king hayaki ne ya turnike daga bayan mu idan ka bamu izzine zamu iya zuwa dubawa
Prince Tarhim ya xabura yaga direction daga inda wutan ke tashi saman dokin sa .
Sarki yabi ɗansa tare da wasu Slave's da suki gaba da bayan su
Prince Tarhim yayi mamakin ganin fillin ajiye dabbobi su ya kama da wuta wasu na mutuwa wasu kuma sai gudu sukiye gaba-daya kukan su yana karaɗe fillin a taki a ka fara watsa musu ruwa da ƙasa ta ko'ina
Tana maƙale a saman ittace tana kallon yanda suke ƙoƙarin kashe wutar dabbobin su na mutuwa ɗaya bayan ɗaya hakan yasa ta fara ajiyar zuciya da cewa " kafin ku fara mutuwa yana da kyau kuga mutuwar dabbobi ku , baxan taɓa yafe muku ba never".
Kune sillar mutuwar mahaifin na kune sillar wargaza masarautar ta kune sillar azabtar da ne and you will see what happened to you all a sannu a hankali
Bayan wani lokaci kadan ta farara kuka duk da cewa abataso hakan ba tanason kasancewa vrave and strong women Nan tafara tunanin ta hanyar da zatayi escaping ta Kuma buga Afirka tunuwa da babo wane abu mai amfani a wanan masarautar a gunta yasa ta tuni da fansar ta kafin tayi tunanin barin Dursum place
Princess Rahila a hankali ta sauka a saman Bishiya ganin duk hankalin su bakan arzikin dabbobi su ta chigaba tafiya chan ta shiga daji nan ta hango wane bush da sauri ta shiga ba tare da tunanin ko a kwai wane abuba tunanin ta ya tsaya na matafiya ne shiga tayi burinta ta samu relief tayi bachi ga dan banzan yunwa da kishin ruwa da tsinci kanta a cikin muguwar wanan yanayin ganyen bishiya tagani a dai dai tun da yasa ce babban bishiya hawa tayi ta tsinki ganyen ta zauna taci sa tsaff tana zubar da hawaye Zafaffa shiga cikin bush nin taye numfashi sama sama , taki dutse biyu ta dauka da idea ya zumata sakamako duhu da ya ƙauraye dajin a taki wuta ya kama tsa a kan chiyawa da tara gaban ta ta kwanta cikin minti kaɗan wahalalen bachi yayi gaba da ruhin ta
Princess Rahila tana cikin bachinta mai tsananin bakin ciki da wahala a hankali tafara jin wane sanyin abu yana ratsa ƙafarta na haqqu mai laushi lumshe idon ta tayi tunuwa da yanayin masarautar ta idan ana mata tausa cin wane azazzababbin ciwon ne yasa ta razana ta farka a harzuƙe tana ƙwala ihu da sauri ta Toshi bakin ta domin kar Dursum people suji wanan sautin na ta a dukkan dajin ...........
Muna haɗa turanci da Hausa a labarin Princeces Rahila kuyi haƙuri laifin Ihsan ne amman zata gayamanna dalilin ta nayin hakan
ku chigaba da kasance wa a littafin bayan wata labarin matafiya guda biyar wanda zasu bamu labarai mabanbanta......
To be continued…